Jahohin 50 Amurka da Manyan Biranensu
Gabatarwa
Jahohin Amurka hamsin da manyan biranensu.
- Alabama, babban birninta shi ne Montgomery.
- Alaska, babban birninta shi ne Juneau.
- Arizona, babban birninta shi ne Phoenix.
- Arkansas Little Rock.
- California, babban birninta shi ne Sacramento.
- Colorado, babban birninta shi ne Denver.
- Connecticut, babban birninta shi ne Hartford.
- Delaware, babban birninta shi ne Dover.
- Florida, babban birninta shi ne Tallahassee.
- Georgia, babban birninta shi ne Atlanta.
- Hawaii, babban birninta shi ne Honolulu.
- Idaho, babban birninta shi ne Boise.
- Illinois, babban birninta shi ne Springfield.
- Indiana, babban birninta shi ne Indianapolis.
- Iowa, babban birninta shi ne Des Moines.
- Kansas, babban birninta shi ne Topeka.
- Kentucky, babban birninta shi ne Frankfort.
- Louisiana, babban birninta shi ne Baton Rouge.
- Maine, babban birninta shi ne Augusta.
- Maryland, babban birninta shi neAnnapolis.
- Massachusetts, babban birninta shi ne Boston.
- Michigan, babban birninta shi ne Lansing.
- Minnesota, babban birninta shi ne Saint Paul.
- Mississippi, babban birninta shi ne Jackson.
- Missouri, babban birninta shi ne Jefferson City.
- Montana, babban birninta shi ne Helena.
- Nebraska, babban birninta shi ne Lincoln.
- Nevada, babban birninta shi ne Carson City.
- New Hampshire, babban birninta shi ne Concord.
- New Jersey, babban birninta shi ne Trenton.
- New Mexico, babban birninta shi ne Santa Fe.
- New York, babban birninta shi ne Albany.
- North Carolina, babban birninta shi ne Raleigh.
- North Dakota, babban birninta shi ne Bismarck.
- Ohio, babban birninta shi ne Columbus.
- Oklahoma, babban birninta shi ne Oklahoma City.
- Oregon, babban birninta shi ne Salem.
- Pennsylvania, babban birninta shi ne Harrisburg.
- Rhode Island, babban birninta shi ne Providence.
- South Carolina, babban birninta shi ne Columbia.
- South Dakota, babban birninta shi ne Pierre.
- Tennessee, babban birninta shi ne Nashville.
- Texas, babban birninta shi ne Austin.
- Utah, babban birninta shi ne Salt Lake City.
- Vermont, babban birninta shi ne Montpelier.
- Virginia, babban birninta shi ne Richmond.
- Washington, babban birninta shi ne Olympia.
- West Virginia, babban birninta shi ne Charleston.
- Wisconsin, babban birninta shi ne Madison.
- Wyoming, babban birninta shi ne Cheyenne.
Jahohin Amurka
Hoto:English Club
Manazarta
BBC News (2020). US States A-Z. An ciro a 2021, daga https://www.bbc.com/news/world/us_and_canada/states
Luebering J.E. (2020). List of State Capitals in the United States. Encyclopedia Britannica. An ciro a 2021, daga https://www.britannica.com/topic/list-of-state-capitals-in-the-United-States-2119210.
English Club (2021). Enumerated List of USA States. An ciro a 2021, daga https://www.englishclub.com/vocabulary/usa/states-enumerated.php
U.S. Embassy & Consulates in the United Kingdom (2017). States of the Union. An ciro a 2021, daga https://uk.usembassy.gov/states-of-the-union-states-of-the-u-s/
- Shafin Tarihi
- Tarihin Amurka
- Shugaban Ƙasa
- Shugabannin Ƙasa
- Fadar Ƙasa
- Majalisar Tarayya
- Majalisar Dattawa
- Majalisar Wakilai
- FBI
- Ƙabilun Amurka
- Kundin Tsarin Mulki
- 'Yan Ƙasanci
- Lambobin Yabo
- Jama'iyyun Siyasa
- Tutar Amurka
- Hatimi
- Jahohin Asali 13
- Jahohi 50 da Sunaye
- Jahohi 50 da Birane
- Ziri
- Zamani Ƙanƙara
Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:
TweetLatsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin